Rakumi ya kashewaniyaron Dan shekara 18 bayan sun yikaro da mashin.
Read Time:14 Second
Wanisaurayi Dan shekara 18 yamutu a wanikauyedakejiharKebbi a lokacin da yaketukamashinbabuwutasaiyayikaro da dabbarakanbabbanhanya a karamarhukumar Koko dakejiharKebbiranarbiyugawatanoktoba.
Wanishaidargani da idoMuhammaduGarbayaceayayindayaronkedawowadagagona a cikinduhu da Babur babuwutasaiyaafkawarakumin Wanda kekokarinsallakatiti, dabbar ta yifushiyaafkawayaron tare da tureshizuwakasa kana yacizeshikumayahau Kansa.
Garbayacedukkokari da masushigewa da kumamazaunagarinsukayi don turerakumindagakanyaronbaiyinasaraba don kuwarakuminyakimotsawasai da numfashinyaronyadaukesannanyamutu
