Yan sanda sun kama wani Dan shekara 20 mai sacewa tare da kashe mutane a Zaria.
Wani saurayi mai shekara 20 Ahmed Abdullahi dake Hayin Gada, Zabi a karamar hukumar Sabon Gari ta jihar Kaduna ana zargin sa da sacewa tare da kashe makwabcin sa Muhammad Bello mai shekara 14 bayan ya karbi naira dubu sittin daga hannun iyayen yaron don sako shi.
Mahaifin Yaron da aka kashe Alh Shehu yace aikin marigayin ya kai kiwon awaki a ranar Ashirin ga watan Satumba , kuma aikin daya saba yi kenan bayan ya dawo daga makaranta , sai bai dawo ba daga kiwon.
Yakara dacewa tundaga ranar basu ganshiba kuma duk kokari da sukayi na Neman sa yaci tura sai bayan kwana goma sha takwas sai shi Alh shehu Abubakar ya amsa waya daga wasu cewa Dan sa yana hannun su kuma sai ya basu naira miliyan biyar kafin su sake shi.
Mahaifin yaro yayi kira ga mahukumta dasu yi adalci akan kashe masa yaro bayan an karbi kudi da suke so a hannun sa.
An binne gawar Muhammad Bello ranar juma’a da karfe takwas na safe bayan Asibiti ta bada gawar sa.
Dayake tabbatar da aukuwar lamarin jami’in Hulda da jama’a na rundunar yan sandar jihar Kaduna DSP Yakubu A Sabo yace Wanda ake zargi da aikata laifin Ahmed Abdullahi da wani mai suna Malam ana binciken su a hedkwatar rundunar.
More Stories
RUTHLESS TOTTENHAM COMPOUND MAN CITY WOES WITH 4-0 THRASHING
Manchester City crashed to a stunning fifth consecutive defeat as Tottenham won 4-0 at the Etihad to end the English...
PUTIN SIGNS LAW ALLOWING UKRAINE FIGHTERS TO WRITE OFF BAD DEBTS
Russian President Vladimir Putin on Saturday signed a law that allows those who sign up to fight in Ukraine to...
POLICE RECOVER EXPLOSIVE IN BORNO STATE
The Nigeria Police Force says its Explosive Ordnance Disposal Unit has recovered unexploded military ordnances in Maiduguri, Borno State. A...
REPS TO LEAD AWARENESS MARCH AGAINST GENDER-BASED VIOLENCE
The House of Representatives will, on Monday, embark on an awareness march across major streets of Abuja, the nation’s capital,...
OGUN BORDER RESIDENTS CALL FOR REVIEW OF FOOD IMPORT BAN
Residents of border communities in Ogun State have called for a review of the Federal Government’s policy banning food imports...
DEFENCE MINISTER CALLS FOR STRONGER SUPPORT FOR SECURITY FORCES
The Minister of Defence, Badaru Abubakar, has called for robust support for security operatives in their ongoing efforts to combat...