Badakakar Ganduje: Yan sanda sun Haram tawa dalibai yin zanga zanga akan Gwamna.
Yan sanda a jihar kano sun hana reshen kungiyar dalibai na kasa yin zanga zanga don yin kira ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje daya sauka...
Yan bindiga sun yan sanda biyu da fararen hula a Kaduna.
Rundunar yan sanda jihar Kaduna sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kashe yan sanda biyu da wani farar hula daya a lokacin wani...
An kulle wasu yan sanda guda biyu saboda sun ci mutumcin wani Lawya.
Shugaban kungiyar lawyoyin Najeriya Paul Usoro SAN yace yan sanda da suka ci zarafin lawya Luqman Bello an daure su. A wata sanarwa daga Sakataren...