MUSULMAI SAMADA DARI BIYAR SUKA YI BIKIN KIRISTIMETI A GIDAN WANI FASTO A KADUNA.
Musulmai samada dari biyar suka yi tururuwa zuwa gidan fasto Yohanna Buru a Jihar Kaduna don yin bikin kiristimeti a matsayin wata hanya na kara...
Mutane uku sun kone kurmus a wani hatsarin mota a Kogi.
Hukumar kiyayye hatsuran kan hanya na Tarayya a Ranar Laraba tace mutane uku suka kone har lahira a wani hatsarin mota a gidan mai na...
An kama matar shugaban Boko Haram
Jami'ain tsaro na sibil difens sun kama matar shugaban wani bangaren Boko Haram Mamman Nur. Abdullahi Ibrahim wanda shine komandar sibil difens a Jihar Borno...
WANI MUTUM DAN SHEKARA ARBA’IN YA SACE YAR SHEKARA UKU
Rundunar Yan sanda na jihar Niger sun kama wani Dan achaba mai shekara Arba'in Salisu Abdullahi saboda Ana zargin sa da sace yarinya yar shekara...
BOKO HARAM SUN KAI HARI WA SANSANIN SOJOJI DAKE BORNO SUN KASHE SOJOJI DA DAMA
Wasu da ake zargin yayan kungiyar Boko Haram sun kai hari a wani Sansanin Sojoji dake jihar Borno a karshen mako inda suka kashe sojoji...
GUINNESS NIGERIA’S OFFICIAL TWITTER MANAGERS APOLOGISE FOR OFFENDING TWEET
The official managers of Guinness Nigeria twitter account, Tarragon Ltd, who posted an offensive tweet in response to another on the vice-presidential debate on Friday,...
Yan sanda sun Haram ta harba nakiyan yara a Kogi.
Rundunar Yan sanda a jihar Kogi ta Haram ta yin anfani da nakiya ko harba wutan biki a wanan lokaci na bukukuwa. Komishinan Yan sandan...
Gobara ta kona wani gida a Kano.
Hukumar kwana kwana na jihar Kano ta bayyana cewa da sanyi safiyar Alhamis Gobara ta kona wani gida a unguwar hotoro yankin Arewa a...
An yanke wa wani Dan shekara Ashirin da hudu hukuncin kisa bayan ya kashe kishiyar Mamar sa.
Baban kotu jihar filato dake jos ta yanke wa Binfa Lamde mai shekara Ashirin da hudu hukuncin kisa bayan ya kashe matar baban sa. Za...
Ruwa ya tafi da wani yaro Dan shekara goma Sha uku a Kano
Ruwa ya ci Dayyabu salihu mai shekara goma Sha uku a wani makwancin ruwa dake Marie, kauyen yankatsari dake karamar hukumar Dawakin kudu, jihar Kano....
